Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa ya ga ɗan'uwansa yana yin zunubin da bai kai ga mutuwa ba, sai ya yi masa addu'a. Saboda mai addu'ar nan kuwa, Allah zai ba da rai ga waɗanda suka yi zunubin da bai kai ga mutuwa ba. Akwai zunubin da yake na mutuwa. Ban ce a yi addu'a domin wannan ba.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:16 a cikin mahallin