Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka sai a ga waɗanda suke 'ya'yan Allah, da kuma waɗanda suke 'ya'yan Iblis, wato duk wanda ba ya aikata adalci, ba na Allah ba ne, haka kuma wanda ba ya ƙaunar ɗan'uwansa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:10 a cikin mahallin