Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 5:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar 'yan'uwanka,

2. tsofaffi mata kuma kamar uwayenka, 'yan mata kuwa kamar 'yan'uwanka, da matuƙar tsarkaka.

3. Ka girmama gwauraye mata, waɗanda ba sa da mataimaka.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5