Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wata gwauruwa tana da 'ya'ya ko jikoki, sai su koya, ya wajaba su fara nuna wa danginsu bautar Allah da suke yi, su kuma sāka wa iyayensu da alheri. Wannan abin karɓa ne a gun Allah.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:4 a cikin mahallin