Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mashayi ba, ba mai saurin dūka ba, amma salihi, ba kuma mai husuma ba, ba kuwa mai son kuɗi ba.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:3 a cikin mahallin