Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, lalle ne mai kula da ikkilisiya yă zama marar abin zargi, yă zama mai mace ɗaya, mai kamunkai, natsattse, kintsattse, mai yi wa baƙi alheri, gwanin koyarwa kuma.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:2 a cikin mahallin