Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 5:24-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Wanda yake kiranku ɗin nan mai alkawari ne, zai kuwa zartar.

25. Ya ku 'yan'uwa, ku yi mana addu'a.

26. Ku gai da dukkan 'yan'uwa da tsattsarkar sumba.

27. Na gama ku da Ubangiji, a karanta wa dukkan 'yan'uwa wasiƙar nan.

28. Alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu yă tabbata a gare ku.

Karanta cikakken babi 1 Tas 5