Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kansa, mai zartar da salama, yă tsarkake ku sarai, ya kuma kiyaye ruhunku da ranku da jikinku ƙalau, ku kasance marasa abin zargi a ranar komowar Ubangijinmu Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Tas 5

gani 1 Tas 5:23 a cikin mahallin