Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga shi, a yanzu da Timoti ya dawo daga wurinku, ya yi mana albishir a kan bangaskiyarku da ƙaunarku, da kuma yadda kuke tunawa da mu da alheri a koyaushe, har kuna begen ganinmu, kamar yadda mu ma muke yi.

Karanta cikakken babi 1 Tas 3

gani 1 Tas 3:6 a cikin mahallin