Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ni ma da na kasa daurewa, sai na aika in sami labarin bangaskiyarku, da fatan kada ya zamana mai ruɗin nan ya riga ya ruɗe ku, famarmu kuma yă zama banza.

Karanta cikakken babi 1 Tas 3

gani 1 Tas 3:5 a cikin mahallin