Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan'uwa, kuna iya tunawa da wahala da famar da muka sha, har muna aiki dare da rana, don kada mu nauyaya wa kowane ɗayanku, duk sa'ad da muke yi muku bisharar Allah.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:9 a cikin mahallin