Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda kuma muna Kaunarku ƙwarai da gaske ne shi ya sa muke jin daɗin ba da har rayukanmu ma saboda ku, ba yi muku bisharar Allah kaɗai ba, don kun shiga ranmu da gaske.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:8 a cikin mahallin