Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dai kamar yadda Allah ya yarda da mu, ya damƙa mana amanar bishara, haka muke sanar da ita, ba domin mu faranta wa mutane rai ba, sai dai domin mu faranta wa Allah, shi da yake jarraba zukatanmu.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:4 a cikin mahallin