Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna hana mu yi wa al'ummai wa'azi, don kada su sami ceto. Ta haka a kullum suke cika mudun zunubansu. Amma fa fushin Allah ya aukar musu.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:16 a cikin mahallin