Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har kuka zama masu koyi da mu, da kuma Ubangiji, kuka kuma karɓi Maganar Allah game da farin cikin da Ruhu Mai Tsarki yake sawa, ko da yake ta jawo muku tsananin wahala.

Karanta cikakken babi 1 Tas 1

gani 1 Tas 1:6 a cikin mahallin