Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin bishararmu ba da magana kawai ta zo muku ba, amma da iko, da Ruhu Mai Tsarki, da kuma matuƙar tabbatarwa. Kun dai san irin zaman da muka yi a cikinku domin ku amfana,

Karanta cikakken babi 1 Tas 1

gani 1 Tas 1:5 a cikin mahallin