Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. To, ni ba gudu nake yi ba wurin zuwa ba, dambena kuwa ba naushin iska nake yi ba.

27. Amma ina azabta jikina ne, don in bautar da shi, kada bayan da na yi wa waÉ—ansu wa'azi, ni da kaina a yar da ni.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9