Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk masu wasan gasa, sukan hori kansu ta kowane hali. Su kam, suna yin haka ne, don su sami lada mai lalacewa, mu kuwa marar lalacewa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:25 a cikin mahallin