Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, a wajen tsere dukan masu gudu suna ƙoƙarin tsere wa juna, amma ɗaya ne kaɗai yake samun kyautar ci? To, sai ku yi ta gudu haka nan, don ku ci.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:24 a cikin mahallin