Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kuwa in ka yi aure, ba ka yi zunubi ba, ko budurwa ma ta yi aure, ba ta yi zunubi ba. Duk da haka dai, duk masu yin aure za su ji jiki, niyyata kuwa in sawwaƙe muku.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:28 a cikin mahallin