Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, sai mu riƙa yin idinmu, ba da gurasa mai tsohon yisti ba, ba kuwa gauraye da yisti na ƙeta da na mugunta ba, sai dai da gurasa marar yisti ta sahihanci da ta gaskiya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 5

gani 1 Kor 5:8 a cikin mahallin