Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai.

Karanta cikakken babi 1 Kor 13

gani 1 Kor 13:12 a cikin mahallin