Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 13

gani 1 Kor 13:11 a cikin mahallin