Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma kunne zai ce, “Da yake ni ba ido ba ne, ai, ni ba gaɓar jiki ba ne,” faɗar haka ba za ta raba shi da zama gaɓar jikin ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 12

gani 1 Kor 12:16 a cikin mahallin