Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ƙafa za ta ce, “Da yake ni ba hannu ba ce, ai, ni ba gaɓar jiki ba ce,” faɗar haka ba za ta raba ta da zama gaɓar jikin ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 12

gani 1 Kor 12:15 a cikin mahallin