Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 12:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A yanzu kuma 'yan'uwa, a game da baye-baye na ruhu, ba na so ku rasa sani.

2. Kun sani fa a sa'ad da kuke bin al'ummai, an juyar da ku ga bin gumakan nan marasa baki yadda aka ga dama.

Karanta cikakken babi 1 Kor 12