Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka nake sanar da ku, cewa ba mai magana ta wurin ikon Ruhun Allah sa'an nan ya ce, “Yesu la'ananne ne!” Haka kuma ba mai iya cewa, “Yesu Ubangiji ne,” sai ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki.

Karanta cikakken babi 1 Kor 12

gani 1 Kor 12:3 a cikin mahallin