Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle zaman da kuka yi na dā, irin wanda al'ummai suke son yi, ya isa haka nan, wato zaman fajirci, da mugayen sha'awace-sha'awace, da buguwa, da shashanci, da shaye-shaye, da kuma bautar gumaka, abar ƙyama.

Karanta cikakken babi 1 Bit 4

gani 1 Bit 4:3 a cikin mahallin