Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mai wa'azi yă dai san faɗar Allah yake yi. Duk mai yin hidima, yă yi da ƙarfin da Allah ya ba shi, domin a cikin al'amura duka a ɗaukaka Allah ta wurin Yesu Almasihu. Ɗaukaka da mulki sun tabbata a gare shi har abada abadin. Amin! Amin!

Karanta cikakken babi 1 Bit 4

gani 1 Bit 4:11 a cikin mahallin