Domin,“Duk mai so ya more wa zamansa na duniya da alheri,Sai ya kame bakinsa daga ɓarna,Ya kuma hana shi maganar yaudara.