Ka shirya mini liyafaInda maƙiyana duk za su iya ganina,Ka marabce ni, ka shafe kaina da mai,Ka cika tanduna fal da mai.