Idan 'ya'yanka maza za su amince da alkawarina,Da umarnan da na yi musu,'Ya'yansu maza kuma za su bi bayanka su zama sarakuna,A dukan lokaci.”