Ke mafi kyau cikin matan,Ina ƙaunatacce naki ya tafi?Wace hanya ƙaunatacce naki ya bi?Za mu taimake ki nemansa.