Ƙaunataccena ya tafi lambunsa inda fangulan furanninsa suke.Yana kiwon garkensa a lambun, yana tattara furannin bi-rana.