Bakinsa yana da daɗin sumbata,Kome nasa yana faranta mini rai.Matan Urushalima, yadda ƙaunataccena yake ke nan.