Suna koya wa Yakubu farillanka,Suna koya wa Isra'ila dokokinka.Suna ƙona turare a gabanka,Suna ƙona hadaya ta ƙonawa a bagadenka.