Wanda ya ce wa mahaifinsa da mahaifiyarsa,‘Ban kula da ku ba.’Ya ce wa 'yan'uwansa su ba nasa ba ne.Ya kuma ƙyale 'ya'yansa,Domin sun kiyaye maganarka,Sun riƙe alkawarinka.