“Ba za a ƙara ƙinki, a yashe ki ba,Ki zama birnin da aka fita aka bari ba kowa ciki.Zan sa ki zama babba, mai ƙayatarwa kuma,Wurin yin farin ciki har abada abadin.