Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'ya maza na waɗanda suka zalunce ki za su zo,Su rusuna, su nuna bangirma.Dukan waɗanda suka raina ki za su yi sujada a ƙafafunki.Za su ce da ke, ‘Birnin Ubangiji,’‘Sihiyona, Birni na Allah Mai Tsarki na Isra'ila.’

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:14 a cikin mahallin