Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dukan Yahudawa suka koma daga inda aka kora su zuwa ƙasar Yahuza. Suka zo wurin Gedaliya a Mizfa. Suka tattara ruwan inabi da 'ya'yan itatuwa na kaka da yawa.

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:12 a cikin mahallin