Kaldiyawa sukan kama mutane da ƙugiya,Sukan jawo su waje da tarunsa,Sa'an nan su tara su cikin ragarsu,Su yi murna da farin ciki.