Domin haka sukan miƙa hadaya ga tarunsa,Su ƙona turare ga ragarsu,Domin su ne suka jawo musu wadata, da abinci mai yawa.