To, wace amsa zan ba Allah sa'ad da ya tashi don ya hukuntar?Me zan iya faɗa sa'ad da Allah ya zo yi mini shari'a?