Ya harbe ni da kibau daga kowane gefe.Kiban sun ratsa jikina sun yi mini rauni,Duk da haka bai nuna tausayi ba!