“Zan umarta a rairayi jama'ar Isra'ilaDa matankaɗi kamar hatsi.Zan rairaye su daga cikin sauranal'umma,Duk da haka ko ƙwaya ɗaya ba zata salwanta ba.