Ubangiji ya ce,“Mutanen Isra'ila sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun sayar da salihai waɗandasuka kāsa biyan bashinsu.Sun kuma sayar da matalautaWaɗanda bashinsu bai kai ko kuɗinbi-shanu ba.