Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun tattake marasa ƙarfi dakāsassu,Suna tunkuɗe matalauta su wuce.Tsofaffi da samari sukan tafi wurinkaruwan Haikali.Ta haka suke ɓata sunana maitsarki.

Karanta cikakken babi Amos 2

gani Amos 2:7 a cikin mahallin