2 Tar 26:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Dukan jama'ar Yahuza fa suka ɗauki Azariya, ɗan shekara goma sha shida, suka naɗa shi sarki, ya gāji gadon sarautar