Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta. Ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu, sunan tsohuwarsa Yekoliya ta Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:3 a cikin mahallin