Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 10:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Yehu, “Da yake ka yi abin da yake daidai a gare ni, ka yi wa gidan ahab bisa ga dukan abin da yake a zuciyata, 'ya'yanka, har tsara ta huɗu, za su ci sarautar Isra'ila.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:30 a cikin mahallin